Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 27:12

Da yake mafakar Lasiya bai yi kyau jirage su ci damina a nan ba, sai yawancinsu suka yarda a ci gaba da tafiya, a kuma yi ƙoƙari a kai Finiks, in ya yiwu, domin su ci damina a can. Finiks kuwa wata tashar jirgi ce a tsibirin Kirit wadda take fuskantar arewa ta wajen yamma, da kuma kudu ta wajen yamma.

Open Bible reader