Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 27:13
Da iska ta fara hurawa daga kudu kaɗan-kaɗan, sai mutanen suka yi tsammani bukatarsu ta biya, sai suka jawo ƙarfen da yake riƙe jirgin, suka bi gefen tsibirin Kirit, kusa da bakin teku.
Open Bible readerHausa Bible
Da iska ta fara hurawa daga kudu kaɗan-kaɗan, sai mutanen suka yi tsammani bukatarsu ta biya, sai suka jawo ƙarfen da yake riƙe jirgin, suka bi gefen tsibirin Kirit, kusa da bakin teku.
Open Bible reader