Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 27:11

Amma babban sojan nan bai yarda da abin da Bulus ya faɗa ba, a maimakon haka ya saurari maganar mai tuƙin jirgin da kuma ta mai jirgin.

Open Bible reader