Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 13:47

Domin Ubangiji ya riga ya umarce mu da ya ce, “ ‘Na sa ka ka zama haske ga waɗanda ba Yahudawa ba, don ka kawo ceto har zuwa iyakar duniya.’ ”

Open Bible reader