Skip to content

Hausa Bible

Ayyukan Manzanni 13:48

Da waɗanda ba Yahudawa ba suka ji haka, suka ji daɗi sosai, suka yabi kalmar Ubangiji. Waɗanda aka ƙaddara musu samun rai na har abada kuma suka ba da gaskiya.

Open Bible reader