Hausa Bible
Ayyukan Manzanni 13:46
Amma Bulus da Barnaba suka yi magana ba tsoro, suka ce, “Ku Yahudawa ku ne ya kamata a fara yi muku kalmar Allah. Amma tun da kuka ƙi ta, kun nuna ba ku cancanci ku sami rai na har abada ba. To, za mu je wurin waɗanda ba Yahudawa ba.
Open Bible reader