Skip to content

Hausa Bible

Titus 3:8

Maganar nan tabbatacciya ce. Ina so ka ƙarfafa waɗannan abubuwa sosai, domin waɗanda suka ba da gaskiya ga Allah su yi hankali su miƙa kansu ga aiki nagari. Waɗannan abubuwa kuwa suna da kyau ainun, suna kuwa da amfani ga kowa.

Open Bible reader