Skip to content

Hausa Bible

Titus 3:9

Amma ka guje wa gardamar banza, da lissafin sunayen kakanni, da rarrabuwa, da kuma yawan jayayya game da Koyarwar Musa, saboda ba su da amfani kuma banza ne.

Open Bible reader