Skip to content

Hausa Bible

Titus 3:7

Ya yi wannan domin ta wurin alherinsa mu sami zaman marasa laifi a gaban Allah, kuma mu zama masu gādon rai madawwamin nan da muka sa zuciya a kai.

Open Bible reader