Skip to content

Hausa Bible

Romawa 9:8

Wato, ˈyaˈyan da aka samu ta haifuwar jiki ba su ne ˈyaˈyan Allah ba, sai dai ˈyaˈyan da aka samu ta cikawar alkawari, su ne akan ce da su ˈyaˈya na gaske.

Open Bible reader