Hausa Bible
Romawa 9:7
Kuma ba duk waɗanda suke daga zuriyar Ibrahim ne ainihin ˈyaˈyan Ibrahim ba. A maimakon haka Allah ya ce wa Ibrahim, “Ishaku shi ne mutumin da ta wurinsa ne za a ci gaba da kira zuriyarka.”
Open Bible readerHausa Bible
Kuma ba duk waɗanda suke daga zuriyar Ibrahim ne ainihin ˈyaˈyan Ibrahim ba. A maimakon haka Allah ya ce wa Ibrahim, “Ishaku shi ne mutumin da ta wurinsa ne za a ci gaba da kira zuriyarka.”
Open Bible reader