Skip to content

Hausa Bible

Romawa 7:6

Amma yanzu kam, mun sami ˈyanci daga ikon Koyarwar Musa gama mun mutu ga abin da ya ɗaure mu. Saboda haka yanzu muna bauta wa Allah cikin sabuwar rayuwa ta Ruhunsa. Tsohuwar bautar da muka yi wa rubutattun dokoki ta wuce.

Open Bible reader