Skip to content

Hausa Bible

Romawa 5:16

Ƙwarai kuwa, kyautar Allah dabam take da zunubin mutum ɗayan nan. Gama hukuncin da ya bi bayan zunubin nan shi ne hukuncin mutuwa, amma kyautar da Allah ya bayar, ita ce ta jawo mana shariˈar marar laifi a gabansa, ko da yake mun yi zunubi da yawa.

Open Bible reader