Hausa Bible
Romawa 5:17
Ta wurin zunubin mutum ɗaya, wato Adam, mutuwa ta yi mulki a kan kowa, amma wannan yin mulki ba kome ba ne idan an gwada shi da wanda mutum ɗaya, wato Yesu Almasihu ya kawo ga masu karɓar alherin Allah da kyautarsa ta zaman adalci a gabansa. Ta wurinsa ne za su yi mulki cikin rayuwa.
Open Bible reader