Hausa Bible
Romawa 5:15
Amma kyautar da Allah ya bayar ta wurin mai zuwan nan dabam take ƙwarai da karya dokar da Adam ya yi. Ga shi, karya doka ta mutum ɗayan nan ta jawo wa mutane da yawa mutuwa. Amma alherin Allah ya fi yawa, har kyautarsa da ya yi ta wurin alherin mutum ɗayan nan, wato Yesu Almasihu, ta sa babbar albarka ta yalwata ga mutane da yawa.
Open Bible reader