Hausa Bible
Romawa 5:14
Duk da haka mutuwa ta yi mulki a kan mutane duka daga zamanin Adam zuwa zamanin Musa, har ma ta yi iko a kan waɗanda zunubansu ba na karya doka ba ne kamar yadda na Adam ya kasance. Adam kuwa kwatancin wanda yake kyautar Allah mai zuwan nan.
Open Bible reader