Skip to content

Hausa Bible

Romawa 4:16

Saboda haka, a kan bangaskiya ne alkawarin nan ya dogara. Wannan kuwa domin yă zama bisa ga alherin Allah, domin kuma a tabbatar da shi ga dukan zuriyar Ibrahim, wato, ba ga waɗanda suke ƙarƙashin Koyarwar Musa kaɗai ba, amma har ga waɗanda suke ba da gaskiya yadda Ibrahim ya yi. Ibrahim kuwa shi ne babanmu duka.

Open Bible reader