Skip to content

Hausa Bible

Romawa 4:12

Haka ma Ibrahim ya zama uba ga masu kaciya waɗanda ba kaciya kaɗai suke da ita ba, amma har ma suna bin misalin irin bangaskiyar da Ibrahim yake da ita tun ba a yi masa kaciya ba.

Open Bible reader