Hausa Bible
Romawa 4:11
Amma da ya karɓi alamar kaciya, wannan ta zama alamar shaida game da adalcin da yake da shi bisa ga bangaskiyarsa, tun ba a yi masa kaciya ba. Saboda haka Ibrahim ya zama uban masu ba da gaskiya ga Allah, domin a lissafta su masu adalci ne, ko da yake ba su da kaciya.
Open Bible reader