Hausa Bible
Romawa 4:13
Alkawarin nan da aka yi wa Ibrahim da zuriyarsa cewa zai ci gādon duniya, ai, ba ta wurin Koyarwar Musa aka yi masa ba, sai dai ta adalcin nan da ake samu ta wurin bangaskiya.
Open Bible readerHausa Bible
Alkawarin nan da aka yi wa Ibrahim da zuriyarsa cewa zai ci gādon duniya, ai, ba ta wurin Koyarwar Musa aka yi masa ba, sai dai ta adalcin nan da ake samu ta wurin bangaskiya.
Open Bible reader