Hausa Bible
Romawa 3:20
Gama ba wanda zai sami zaman marar laifi a gaban Allah ta hanyar kiyaye abin da Koyarwar ta ce a yi. Abin da Koyarwar take yi shi ne ta nuna wa mutum zunubinsa.
Open Bible readerHausa Bible
Gama ba wanda zai sami zaman marar laifi a gaban Allah ta hanyar kiyaye abin da Koyarwar ta ce a yi. Abin da Koyarwar take yi shi ne ta nuna wa mutum zunubinsa.
Open Bible reader