Hausa Bible
Romawa 3:19
Mun dai sani cewa duk abin da Koyarwar Musa take faɗa, tana faɗa wa waɗanda suke ƙarƙashinta ne. Wannan ya kasance haka don a hana duk masu neman hujja, a kuma nuna cewa dukan duniya a ƙarƙashin hukuncin Allah take.
Open Bible reader