Hausa Bible
Romawa 3:21
Amma yanzu kam an bayyana wata hanyar samun adalcin Allah dabam. Wannan adalci kuwa ba ta wurin Koyarwar Musa ake samunsa ba, ko da yake Koyarwar Musa da littattafan annabawa sun ba da shaida game da shi.
Open Bible readerHausa Bible
Amma yanzu kam an bayyana wata hanyar samun adalcin Allah dabam. Wannan adalci kuwa ba ta wurin Koyarwar Musa ake samunsa ba, ko da yake Koyarwar Musa da littattafan annabawa sun ba da shaida game da shi.
Open Bible reader