Hausa Bible
Romawa 2:5
Amma ta dalilin taurin kan da kake yi da taurin zuciyar da kake da shi, kana tara wa kanka hukunci wanda yake jiranka a Ranar fushin Allah, a lokacin da za a bayyana hukuncin nan da yake bisa ga adalcin Allah.
Open Bible reader