Skip to content

Hausa Bible

Romawa 2:4

Ko kuwa kana rena yawan alherin Allah, da haƙurinsa, da rashin saurin fushin da yake yi gare ka? Ashe, ba ka sani cewa nufin alherin Allah shi ne yana jawo ka ga tuba ba?

Open Bible reader