Hausa Bible
Romawa 16:18
Don kuwa irin waɗannan mutane ba Almasihu Ubangijinmu suke bauta wa ba, sai dai cikinsu. Ta wajen daɗin bakinsu da yabon ƙarya sukan ruɗi masu jinsu. Masu jinsu kuwa masu tunanin yara ne.
Open Bible readerHausa Bible
Don kuwa irin waɗannan mutane ba Almasihu Ubangijinmu suke bauta wa ba, sai dai cikinsu. Ta wajen daɗin bakinsu da yabon ƙarya sukan ruɗi masu jinsu. Masu jinsu kuwa masu tunanin yara ne.
Open Bible reader