Hausa Bible
Romawa 16:17
ˈYanˈuwana, ina dai roƙonku ku mai da hankali da masu kawo rabe-rabe tsakaninku, waɗanda suke sa ku dalilin tuntuɓe, suna kuma gāba da koyarwar da kuka karɓa. Ku yi nesa da su!
Open Bible readerHausa Bible
ˈYanˈuwana, ina dai roƙonku ku mai da hankali da masu kawo rabe-rabe tsakaninku, waɗanda suke sa ku dalilin tuntuɓe, suna kuma gāba da koyarwar da kuka karɓa. Ku yi nesa da su!
Open Bible reader