Skip to content

Hausa Bible

Romawa 16:19

Kowa ya ji labari yadda kuke yin biyayya, wannan kuwa ya sa ina farin ciki saboda ku. Amma ina so ku zama masu hikima ga abin da yake mai kyau, ku kuma zama marasa laifi ga duk abin da ya shafi mugunta.

Open Bible reader