Hausa Bible
Romawa 15:19
ta wajen ikon alamu da ayyukan ban mamaki, duka kuwa ta wurin ikon Ruhun Allah ne. Wato, daga Urushalima na kewaye har zuwa Ilirikum na yi shelar labari mai daɗi na Almasihu, har na cika aikin nan duka.
Open Bible readerHausa Bible
ta wajen ikon alamu da ayyukan ban mamaki, duka kuwa ta wurin ikon Ruhun Allah ne. Wato, daga Urushalima na kewaye har zuwa Ilirikum na yi shelar labari mai daɗi na Almasihu, har na cika aikin nan duka.
Open Bible reader