Hausa Bible
Romawa 15:18
Ba zan yi ƙarfin hali in yi magana game da wani abu ba, sai dai abin da Almasihu ya aikata ta wurina. Wannan abu kuwa shi ne yadda aka jawo waɗanda ba Yahudawa ba ga yin biyayya ga Allah ta wajen maganata da aikina,
Open Bible reader