Skip to content

Hausa Bible

Romawa 15:20

A koyaushe niyyata ita ce in yi waˈazin labari mai daɗi a duk inda ba a san Almasihu ba, domin kada yă zama cewa ina yin gini a kan tushen da wani ne dabam ya kafa.

Open Bible reader