Skip to content

Hausa Bible

Romawa 14:5

Wani yakan ga wata rana da muhimminci fiye da sauran ranaku. A ganin wani kuwa dukan ranaku daidai ne. Kowa dai yă sami nasa cikakken tabbaci a cikin zuciyarsa.

Open Bible reader