Skip to content

Hausa Bible

Romawa 14:6

Duk mai ganin wata rana da muhimminci yana yin haka ne domin a girmama Ubangiji. Duk mai cin kowane irin abinci yana yin haka ne domin a girmama Ubangiji, gama yakan ba da godiya ga Allah saboda abincin. Duk wanda ba ya cin kowane irin abinci shi ma yana yin haka ne domin a girmama Ubangiji, gama shi ma yakan yi wa Allah godiya.

Open Bible reader