Hausa Bible
Romawa 14:4
Kai wane ne da za ka ɗora laifi a kan bawan wani? Ko bawan ya yi aiki mai kyau, ko ya kāsa, ai, wannan ruwan maigidansa ne. Hakika za a ƙarfafa shi yă tsaya, gama Ubangiji ya iya sa shi yă yi nasara.
Open Bible readerHausa Bible
Kai wane ne da za ka ɗora laifi a kan bawan wani? Ko bawan ya yi aiki mai kyau, ko ya kāsa, ai, wannan ruwan maigidansa ne. Hakika za a ƙarfafa shi yă tsaya, gama Ubangiji ya iya sa shi yă yi nasara.
Open Bible reader