Skip to content

Hausa Bible

Romawa 14:3

Mutumin da yake cin duk irin abincin da ya ga dama kada yă rena shi wanda ba ya cin kowane irin abinci. Kuma wanda ba ya cin kowane irin abinci, kada yă ɗora laifi a kan wanda yake cin kowane irin abinci, don Allah ya riga ya karɓe shi.

Open Bible reader