Hausa Bible
Romawa 13:9
Waɗannan umarnai, wato, “Ba za ka yi zina ba, ba za ka yi kisan kai ba, ba za ka yi sata ba, ba za ka yi kwaɗayi ba,” da duk sauran umarnan da ake da su, duk sun sami cikawa cikin maganar nan da ta ce, “Ka ƙaunaci kowa kamar kanka.”
Open Bible reader