Skip to content

Hausa Bible

Romawa 13:8

Kada ku riƙe hakkin kowa, sai dai hakkin nan wanda ya zama muku dole ku yi, wato, hakkin ƙaunar juna, gama wanda yake ƙaunar wani ya cika Koyarwar Musa ke nan.

Open Bible reader