Skip to content

Hausa Bible

Romawa 13:7

Ku biya wa kowa duk abin da yake binku. Idan harajin kanku ne ya kamata ku biya, sai ku biya, idan ma harajin kayanku ne, sai ku biya. Ku ji tsoron wanda ya isa a ji tsoronsa, ku kuma girmama wanda ya isa a girmama shi.

Open Bible reader