Skip to content

Hausa Bible

Romawa 13:6

Wannan ne kuma ya sa kuke biyan haraji, don shugabannin gwamnati maˈaikatan Allah ne waɗanda suke ba da duk lokacinsu saboda aikin shugabanci.

Open Bible reader