Skip to content

Hausa Bible

Romawa 13:4

gama shi mai hidimar Allah ne saboda amfaninka. Amma idan kai mai yin mugunta ne, sai ka ji tsoro, domin ba a banza ne shugaban nan yake riƙe da takobin hukunci ba. Shi mai hidimar Allah ne, kuma ta wurinsa fushin Allah yakan tabbata domin a hukunta mai mugunta.

Open Bible reader