Skip to content

Hausa Bible

Romawa 13:3

Gama shugabanni ba abin tsoro ba ne ga waɗanda suke yin abin da yake daidai, sai dai ga waɗanda suke yin abin da yake mugu. Kana so ka rabu da tsoron mutumin da yake da ikon shugabanci? To, sai ka aikata abin da yake daidai, shi kuwa zai yabe ka,

Open Bible reader