Skip to content

Hausa Bible

Romawa 13:2

Saboda haka duk wanda ya ƙi yin biyayya ga shugabannin gwamnati, ya ƙi yin biyayya da abin da Allah ya kafa ne. Masu aikata haka kuwa za su jawo wa kansu hukunci ne.

Open Bible reader