Skip to content

Hausa Bible

Romawa 12:3

Bisa ga alherin nan da aka yi mini, ina yi wa kowane ɗayanku gargaɗi cewa kada kowa yă ɗauki kansa da girma fiye da yadda ya kamata yă yi. A maimakon haka kowa yă mai da hankali game da yadda yake ganin kansa, wato yă dinga ganin kansa daidai gwargwadon bangaskiyar da Allah ya ba shi.

Open Bible reader