Skip to content

Hausa Bible

Romawa 12:2

Kada ku yarda tunani irin na zamanin nan yă bi da hankalinku, amma ku yarda Allah yă canja ku yă sabunta tunaninku da hankalinku. Ta haka za ku iya tabbatar da abin da yake nufin Allah, wato abin da yake mai kyau, abin karɓa ga Allah, da kuma abin da yake cikakke.

Open Bible reader