Skip to content

Hausa Bible

Romawa 12:1

Saboda haka ina roƙonku, ˈyanˈuwa, saboda yawan jinƙan nan na Allah, ku miƙa kanku hadaya wadda take mai rai, mai tsarki, da kuma abin karɓa ga Allah. Wannan kuwa ita ce hanyar da za ku yi wa Allah hidima ta ainihi.

Open Bible reader