Hausa Bible
Romawa 12:19
Kada ku zama masu ramuwa, ˈyanˈuwana, sai dai ku bar wa Allah yă rama muku da fushinsa. Don kuwa a rubuce yake cikin Maganar Allah cewa, “Ramuwa tawa ce, ni kuwa zan rama, in ji Ubangiji.”
Open Bible readerHausa Bible
Kada ku zama masu ramuwa, ˈyanˈuwana, sai dai ku bar wa Allah yă rama muku da fushinsa. Don kuwa a rubuce yake cikin Maganar Allah cewa, “Ramuwa tawa ce, ni kuwa zan rama, in ji Ubangiji.”
Open Bible reader