Hausa Bible
Romawa 12:20
Rubutacciyar Maganar Allah ta sāke cewa, “Idan abokin gābanka yana jin yunwa, sai ka ba shi abinci. Idan yana jin ƙishin ruwa, sai ka ba shi ruwan sha. Ta yin haka kana tara garwashin wuta a kansa ne.”
Open Bible readerHausa Bible
Rubutacciyar Maganar Allah ta sāke cewa, “Idan abokin gābanka yana jin yunwa, sai ka ba shi abinci. Idan yana jin ƙishin ruwa, sai ka ba shi ruwan sha. Ta yin haka kana tara garwashin wuta a kansa ne.”
Open Bible reader