Skip to content

Hausa Bible

Romawa 11:2

Allah bai ƙi mutanensa waɗanda ya zaɓa tun daga farko ba. Kun dai san abin da Rubutacciyar Maganar Allah ta faɗa game da Iliya, wato yadda shi Iliya ya kai kuka ga Allah a kan Israˈila cewa,

Open Bible reader