Skip to content

Hausa Bible

Romawa 11:1

To, ina tambaya, Allah ya ƙi mutanensa ke nan? Ina! Ko kaɗan! Ni da kaina mutumin Israˈila ne, daga zuriyar Ibrahim, kuma mutumin zuriyar Benyamin.

Open Bible reader