Skip to content

Hausa Bible

Romawa 11:17

To, an sassare waɗansu rassan itacen zaitun irin wanda aka nome, sai aka ɗauki wani reshen itacen zaitun irin na daji, aka kuma yi musu aure. Ku waɗanda ba Yahudawa ba kuwa, kamar reshen itacen zaitun na daji kuke, ku ne aka haɗa ku da tushen nan, wato Yahudawa, waɗanda daga gare su ne kuke samun albarkun Allah.

Open Bible reader